12/02/2026
An cimma yarjejeniya ๐๐ฝ
โช๏ธDandalin wasan kwallon kafa
Sahihan labarai da s**a shafi kwallon kafa daga ko ina a fadin duniya ๏ฟฝ๏ฟฝ
12/02/2026
An cimma yarjejeniya ๐๐ฝ
โช๏ธDandalin wasan kwallon kafa
25/01/2026
๐จ๐ซ๐จ ๐ซ๐ผ๐ด๐ฐ ๐ซ๐ผ๐ด๐ฐ : Paris Saint-Germain da Barcelona suna matakin karshe kan yarjejeniyar ๐ซ๐น๐ถ! โค๏ธ๐๐
Saboda kyakkyawar alaฦar da ke tsakanin su, PSG ba za ta biya sharadin kudin sakin sa ba โฌ6m, sai dai tana tattaunawa kai tsaye da Barรงa kan kuษi kaษan fiye da hakan.
Dro ya riga ya amince ya koma PSG kamar yadda aka bayyana makon da ya gabataโฆ
โฆ ๐ญ๐'๐ KA๐ ๐ ๐L๐ ๐ก๐๐ก ๐๐๐๐ ๐ฑ๐ฐ๐ด๐จ๐พ๐จ ๐ฉ๐จ ! ๐ฃโจ
โช๏ธ๐ซ๐จ๐ต๐ซ๐จ๐ณ๐ฐ๐ต ๐พ๐จ๐บ๐จ๐ต ๐ฒ๐พ๐จ๐ณ๐ณ๐ถ๐ต ๐ฒ๐จ๐ญ๐จ
25/01/2026
๐ฐ๐ต๐จ ๐ช๐ฐ๐ฒ๐จ๐ฒ๐ฒ๐ผ๐ต ๐๐จ๐ต ๐ฉ๐จ๐น๐ช๐ฌ๐ณ๐ถ๐ต๐จ ๐บ๐ผ๐ฒ๐ฌ?
๐ฉ๐จ ๐๐จ๐ต ๐ฉ๐จ๐ต๐จ ๐ฉ๐จ๐นรง๐จ ๐ฉ๐จ. โค๏ธ๐
A saka mana sunan wadannan yan wasan a comment.๐๐ฝ??-??
โช๏ธ๐
๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐
14/11/2025
๐ฃ๏ธ John Terry: โDuk ahalina magoya bayan West Ham ne. a wani wasa da na zura musu ฦwallo. Lokacin da na je yin murna a gaban magoya bayansu, sai na hango kawuna da mahaifina a cikin taron, suna ihu suna zagi na.โ
LABARIN BAN DARIYA๐๐
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
13/11/2025
๐๐ธโโ๐ผ ๐ป๐ธโ ๐๐ธ๐๐ธโ ๐๐๐ธ๐๐๐๐ธ โ๐ผ ๐๐ธ๐ฝ๐ ๐ป๐ธโ ๐๐ธ๐๐ธ โ๐ผ๐ปโ๐ ๐๐๐ธ๐ ๐ธ โ๐ธ๐๐โ ๐๐ธโZ๐?๐๐ฝ
โช๏ธDandalin wasan kwallon kafa
12/11/2025
๐คฉ๐คฉ ๐ค๐
Maki nawa zaku bawa kyawun wannan riga daga daya zuwa Goma 1/10?๐๐ฝ
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
11/11/2025
๐ธ Rodrigo Goesโจ.๐๐ถ๏ธ๐ง๐ท
Maki nawa zaku bawa wannan wankan na Rodrigo Goes?๐๐ฝ
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
11/11/2025
๐ธ Lamine Yamal โจ. ๐ช๐ธ๐ท๏ธ๐ต๐ด
Maki nawa zaku bawa wannan wankan na Lamine Yamal daga 1/10?๐๐ฝ
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
11/11/2025
Hotunan wasu yan wasa kenan yayi sauka a filayen atisayen su na tawagar kasashen su. ๐
Banda son zuciya kowa ya fadi gaskiya.
Shigar wane dan wasa ce tafi burgeku?๐๐ฝ
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
11/11/2025
Kungiya ta kure haduwa yayin da yan wasa irin su Sergio Busquets, Robert Lewandowski and Philipp Lahm duka basu samu shiga ba ๐คฏ
Kalli cikakken jerin yan wasan: ๐
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
11/11/2025
Frank Lampard ya gano lokacin yin ritayar sa bayan hira da Luke Shaw ๐
๐ฃ๏ธ "Na kasance ina hira da Luke Shaw, sai na ambaci Tony Adams, amma sai ya nuna min bai gane wa nake nufi ba.
Na ce: โKana wasa da ni ne?โ Sai ya ce: โDa wanne dan wasa ya buga wasa?โ
A wannan lokacin ne na fahimci cewa lokaci ya yi na yin ritaya."
Shi dai Tony Adams wani tsohon kaftin din kungiyar Arsenal ne wanda ya shahara sosai a lokacin da yake taka leda yana buga gurbin dan wasan baya na tsakiya CB. Frank Lampard ya buga wasa da Tony Adams a matsayin abokin wasa a tawagar kasar England, sannan kuma ya fuskance shi a karawa tsakanin Chelsea vs Arsenal a gasar Premier League da dama.
Amma shi Luke Shaw bai ma san shi ba.๐
ZAMANI KOWA DA NA SHI.
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa
11/11/2025
๐ฎ๐น Tarihin Scudetto โ Alamar Kungiyar Kwallon Kafa Mafi Shahara a Italiya
ฦungiyar da ta fara sanya Scudetto a tarihi ita ce Genoa, wadda ta mamaye wasan kwallon kafa na Italiya a farkon shekarun 1900.
Shawarar ta fito ne daga mawaฦi Gabriele DโAnnunzio, wanda ya zo da basirar daga alโadar soja ta bayar da lambar yabo ga wadanda s**a yi fice. Ya ba da shawarar a yi irin haka ga ฦungiyoyin kwallon kafa na Italiya.
๐ A shekarar 1924, Genoa ta fara sanya Scudetto โ tun daga wannan lokaci, ta zama babban alamar ษaukaka a kwallon kafa na Italiya. Wani lokaci, ฦungiyoyin da s**a lashe ta ma kan maye gurbin tambarin kungiyar su da Scudetto.
Shekaru goma bayan haka, an ฦirฦiri Coccarda don girmama zakaran Coppa Italia. Idan ฦungiya ta ci dukkanin waษannan kofuna biyu, suna alfahari da sanya dukkan lambobin yabo a ฦirjinsu.
โซ๐ต Daga cikin dukkan ฦungiyoyin Italiya, Inter Milan ita ce kadai da ta sanya Scudetto, Coccarda, da kuma lambar zakaran FIFA Club World Cup โ alamar ฦwarewa ta musamman wadda ke nuna cikakken rinjaye.
โช๏ธ Dandalin wasan kwallon kafa