Center for vocational training and consultancy beneficiaries forum - CVTC

Center for vocational training and consultancy beneficiaries forum - CVTC

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Center for vocational training and consultancy beneficiaries forum - CVTC, Opp fahimta private school gwaron Dutse, Kano.

15/12/2015

Assalamu alaikum warahamatullahi ta'ala wabara katuhu. Bayan sallam irinta addinin musulunchi ina mai gaisuwa gareku jamaar dake wannan dandali mai tarin albarka. Dafatan kuna cikin koshin lafiya a wannan lokaci da ake ta6a sanyi. Bayan haka ina tayamu murna tashigowar wata mai albarka wata mai alfarma, wata mai tarin alhairai. Wato watan Rabi'ul Awwal wanda acikinsane aka haifi fifiyayyen halitta, shugaban manzanni, cikamakin annabawa, wanda aka hallici duniya da lahira dominashi akayi sama da kasa duk dominshi, wanda duk rayuwarmu takare a cin albarkarkacinsa wato fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD (SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM) ALLAH kanuna manashi koda cikin mafarkine. Yadda muka shiga wannan wata lpy ALLAH kasamuga karshensa lafiya, kasadamu da alhairan cikinsa ka karemu da abun sharri dake cikin domin darajar mai daraja ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD(S.A.W) ALLAH YAKARAMANA KAUNAR ANNABI. Naku har kullum Adam Muhammad Garba(KAROTA).

12/09/2015

Assalamu akaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu. Bayan sallama irinta addinin musulunci ina mika godiyata ALLAH subahanahu wata'ala dayabani ikon sauke nauyin da aka ratayamin assasa sunan wannan kungiya mai albarka gadaukacin al'ummar jihar kano bakidaya harma dakewayanta. Wannan kungiya zata fara gudanar da ayyukanta nan bada dadewa ba idan ALLAH ubangiji ya amince. Mungode

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Opp Fahimta Private School Gwaron Dutse
Kano