23/09/2023
Wasan da aka buga na third place a wasan gasa Wanda manhajar Moniepoint ta dauki nauyi, a jiya Juma'a 22/9/2023. A inda Saeed Abba samu nasarar doke Mal. Saif da wasa 2-0
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SVC Snooker Association, Sports League, Sha'iskawa, Katsina.
23/09/2023
Wasan da aka buga na third place a wasan gasa Wanda manhajar Moniepoint ta dauki nauyi, a jiya Juma'a 22/9/2023. A inda Saeed Abba samu nasarar doke Mal. Saif da wasa 2-0
22/09/2023
Gasar Moniepoint snooker championship wacce za'a doka a yammacin yau
Juma'a 22/9/2023
Lokaci 4:30
Filin wasa na Sha'iskawa viewing center Katsina.
Zaa iya bibiyar wasan kai tsaye () a shafin Katsina post Katsina Post Katsina Post HAUSA
Zakakuran yan wasan da zasu doka wasan karshen (Final) sune
Aliyu Chee (Sha'iskawa) Vs Wizzy (Abdullahi plaza)
Third plays
Mal. Saif Vs Saeed Abba
Welcome to SVC Snooker Association