Fitiyatul Qadiriyyah Nasiriyyah Kauranamoda Zamfara State - chapter

Fitiyatul Qadiriyyah Nasiriyyah Kauranamoda Zamfara State - chapter Fitiyah

Karamcin Ubangiji Yana tayi ga Maulana Muftil Qadiriyya a Gida da waje Allah ya kara daukaka bayan kammala girmamawa da ...
28/09/2026

Karamcin Ubangiji Yana tayi ga Maulana Muftil Qadiriyya a Gida da waje Allah ya kara daukaka bayan kammala girmamawa da Gidon sufanci na Duniya yayi Kuma Halifan Gausul A'Azamu akayi

25/09/2026

24/09/2026

Big shout-out to my newest top fans! Ma'ul-ainaini Getso, Shehu T Abdussalam

 بشراك يا تابعة للطريقة** طريقة الغوث قطب الحقيقةالجيلي ذي العلوم الدقيقة** والفضل والمرتبات العلية
22/09/2026



بشراك يا تابعة للطريقة** طريقة الغوث قطب الحقيقة
الجيلي ذي العلوم الدقيقة** والفضل والمرتبات العلية

يا رَبَّ الْعالَمينَ يا مالِكَ يَوْمِ الدّينِ يا غايَةَ الطّالِبينَ يا ظَهْرَ اللاّجينَ يا مُدْرِكَ الْهارِبينَ يا مَنْ ...
18/09/2026

يا رَبَّ الْعالَمينَ يا مالِكَ يَوْمِ الدّينِ يا غايَةَ الطّالِبينَ يا ظَهْرَ اللاّجينَ يا مُدْرِكَ الْهارِبينَ يا مَنْ يُحِبُّ الصّابِرينَ يا مَنْ يُحِبُّ التَّوّابينَ يا مَنْ يُحِبُّ الْمُتَطَهِّرينَ يا مَنْ يُحِبُّ الْمحْسِنينَ يا مَنْ هُوَ اَعْلَمُ بِالْمُهْتَدينَ

WA NE NE SHEHU ABDUL QADIRIL JILANI ‎‎Shehu Abdul Mutun Ne Kamar Sauran Mutane A Wurin Halitta Da Kuma Mu'amala Ta Yau D...
17/09/2026

WA NE NE SHEHU ABDUL QADIRIL JILANI
‎
‎Shehu Abdul Mutun Ne Kamar Sauran Mutane A Wurin Halitta Da Kuma Mu'amala Ta Yau Da Kullun Sai Dai Ubangiji Ya Gwangwaje Shi Da Baiwawwaki Iri Iri Da Ban Da Ban Ta Kowace Fuska Ka Ɗauka Idan Ka D'auko Nasabar Shi Ubangiji Ya Ke B'antai Da Wata Falaladda Ba Wani Waliyi Da Yake Da Irinta Babansa Sharif Ne Wanda Nasabarsa Take Tuƙewa Ga Imamu Hasan Ɗan Imamu Aliyu, Itama Mahaifiyar Sa Sharifiya Ce Wacce Ita Kuma Nasabarta Take Tuƙewa Ga Imamu Husaini Dan Imamu Ali, Imamu Ali Mijin Nana Fatima Nana Fatima Ƴar Manzon Allah Alaihissalam
‎
‎Shehu Abdul Qadir Yayi Shuhra Da Ilimi Da Tsoron Allah Da Gaskiya Da Roƙon Amana Da Kyauta Da Hidmtawa Mabuƙwabta Da Karrama Baƙi Da Kawaici Da Tausayi Da Taimakon Wanda Anka Zalunta Da Sanya Ikhlasi Acikin Ayyukan Sa Da Kuma Gudun Duniya
‎
‎Shehu Abdul Qadir Ubangiji Ya Zuba Mashi Fasaha Matuƙa A Wajen Iya Zance Sannan Ga Maɗaukakin Sauti Da Ubangiji Ya Azzurta Shi Da Shi Inda Muryarsa Take Karaɗe Dubbannin Mahalarta Majalisinsa Na Karatu Da Yake Zazzagawa A Makarantar Sa
‎
‎Shehu Abdul Qadir Jilani Ubangiji Ya Ba Shi Karamomi Na Musamman Waɗanda Ba Kasafai Kake Jin Su A Sauran Waliyai Ba
‎
‎Sannan Yana Daga Cikin Waliyan Da Malaman Duniya Na Da Da Na Yanzu S**a Sallamawa Al'amarinsa Har Inda Ta Kai Da Dama Daga Manyan Malamai Suna Rubutu Akan Tarihin Rayuwarsa Wanda Hakan Sananne Ne A Wajen Al'umma Inda Abin Mamakin Yake Hatta Wad'anda Ba Akan Irin Tafarkin Da Yake Suke Ba Suma Sun Gwangwaje Takardu Tare Ƙawata Su Da Rubata Tarihinsa Harma Da Wani Irin Salo Na Isnadi (إسناد) Irin Yada Ake Hakaito Mana Hadithan Shugaba Ta Wannan Sigar
‎
‎Ba Dan Kar Na Ƙosadda Mai Karatu Ba Da Naci Gaba Da Gaya Maku Tarihin Rayuwar Wannan Bawa Na Allah Kuma Jika Ga Manzon Allah Abin Alfaharin Sharifai Sannan Kuma Sarkin Waliyai Malamin Malumma Shehin Shunnai Abdul Qadir Al Jilany Ɗan Musa Ɗan Ummul Khairi
‎
‎Allah Ya Kara Ɗaga Ɗariƙar Qadiriyyah Da Qadirawa

Mai Rubutawa
Alhuzaify Alhuzaify Annasiry

ZAMAN MITIN.Maulana Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara (Mai Asshifa), ya jagoranci zama da Muqaddaman Dariqar Qadiriyyah ...
13/09/2026

ZAMAN MITIN.
Maulana Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara (Mai Asshifa), ya jagoranci zama da Muqaddaman Dariqar Qadiriyyah Nasiriyyah na ƙasa, a safiyar wannan rana ta Asabar 12/09/2026, domin tattauna al'amuran da su ka shafi tafiyar.

An kuma yanke ranar da za a gabatar da babban Maulidin tafiyar [MUHAMMADIYYA 1448/2026], wanda zai kasance in sha Allahu Ta'ala k**ar haka 21/November/2026.

Allah ya shirya mana alfarmar Shugaba (Sallal Lahu Ta'ala alaihi wa Alihi wa sallam).

.              MAULIDIN QUNGIYAR                SAMARIN QADIRIYYAH                        NASIRIYYAH              Mahuta...
09/09/2026

.
MAULIDIN QUNGIYAR
SAMARIN QADIRIYYAH
NASIRIYYAH
Mahuta Katsina State.

Ranar Asabar da ta wuce 05/09/2026 ƴan uwa Muhammadawa qarqashin Qungiyar Samarin Qadiriyyah Nasiriyyah a garin Mahuta jihar Katsina su ka gabatar da maulidin Shugaba Sallallahu alaihi wa alihi wasallam.
Allah Ta'ala ya karɓa ya maimaita ma na.

MAULUD KARO NA (84).Yadda aka gabatar da taron Maulidin Shugaba (Sallal Lahu Ta'ala alaihi wa Alihi wa sallam) karo na (...
02/09/2026

MAULUD KARO NA (84).

Yadda aka gabatar da taron Maulidin Shugaba (Sallal Lahu Ta'ala alaihi wa Alihi wa sallam) karo na (84) ƙarƙashin jagorancin Sarkin Malaman Getso, jagoran Qadiriyyah Nasiriyyah na yammacin Kano, Sheikh Imam Khalil Abdulqadir Mahmud Getso.

Taron ya samu halartar dubban jama’a daga garuruwa daban-daban k**a daga jihar Kano da wajen ta, k**ar Kaduna, Katsina, da Jigawa.

An yi taron ne a ranar Litinin 31/08/2026, a farfajiyar makarantar Usshaqun Nabiy Shahuchi Getso, karamar hukumar Gwarzo dake jihar Kano.

Allah ya karɓa, ya maimaita mana.

shekaru 10 da wafatin wadan nan bayin Allahadai irin wan nan ranarce Allah yayi nashi iyko akan sumuna roqon Allah ya ji...
01/09/2026

shekaru 10 da wafatin wadan nan bayin Allah
adai irin wan nan ranarce Allah yayi nashi iyko akan su
muna roqon Allah ya jiqan magabatan mu
yahadasu da shugaba sallahu alaihi wa sallama

Address

Kaura Namoda
Kaura-Namoda

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fitiyatul Qadiriyyah Nasiriyyah Kauranamoda Zamfara State - chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share