07/10/2024
Assalamu,alaikum warahamatullah wabarakatuhu ina yiwa kowa da kowa ftn alkhairi
Be long to every and my Belong to No body and brief the history of our great nation thank God
07/10/2024
Assalamu,alaikum warahamatullah wabarakatuhu ina yiwa kowa da kowa ftn alkhairi
22/09/2023
Yara manyan gobe Allah ya shirya mana xurai
22/04/2021
Allah kasa da mu darahama dake cikin wanna wata Mai alfurama
Dan Allah katsaya Ka karanta Abin da Yafaru tsakanin Annabi muhammad ((s.a.w)) da mala'ika jibrilu Dan Allah ko baxa karantaba katura a group dan wasu su karanta
************************************
Watarana Manzon Allah ((S.A.W)) yazo zaihau mambari dan yin huduba yana taka matattakala ta farko sai sahabbai sukaji yace Amin Tabiyuma yakara cewa Amin Ta ukuma Sai yakacewa Amin
Sai bayan annabi yasauko sai sahabbai suke tambayarsa sai yace dasu mala'ika jibrilu ne yazo gareni yayi addu'oi guda uku(3)
**********************************
(1)_Yace Ya Allah duk wanda ramadana Yaxo har yatafi bairoki gafara agarekaba Allah kani santashi da rahamarka sai nikuma nace Amin
**********************"**********
(2)_sai yakara cewa Ya Allah Duk wanda Yaxo ya riski iyayansa Harsuka mutu baiyi abin da sukace Allah yama Albarka ba Allah kani santashi daga rahamarka sai nikuma nakara cewa Amin
*********************************
(3)_Sai yakara cewa Ya Allah duk wanda yaji ance muhammad rasulillah baice ((S.A.W)) Allah kani santashi daga rahamarka nace dashi Amin
**********************************
Ya Allah duk wanda yaga wannan sako yatura a group dan wasu su amfana Allah kasadashi da rahamarka kuma
Dan Allah kayi join group dinmu
?MASU KISHIN IYAYEEE
keeps up good work . Ramadan Kareem to all Muslims over the world
tsira da Aminci su tabbata ga fiyayyan halita Annabi Muhammad ( s.a.w)
30/03/2021
Assalamu alaikum dftn kowa ya ta shi lfy
13/03/2021
Alhamdulillah 4 taday is another weekend in the college!!!