10/10/2026
Babu hayaniya, babu hasashe, ranar AJON RAMADAN ce za ta bayyana komai! 💥
Shin Sniper zai nuna wa duniya dalilin da ya sa ake kiransa AK49, ko kuwa Garkuwa Cindo zai sake tabbatar da matsayinsa a filin dambe? 😤🥊
👇 KU ZABI JARUMIN KU!
🎯 SNIPER AK49
👑 SARKI GARKUWA CINDO
🔥 Ranar Ajon Ramadan, magana za ta koma hannun dambe!