24/11/2025
ya Allah muntuba๐๐๐ญ๐ญ๐ญ
ya Allah ka kubutar da yaran nan cikin amunci albarkar ANNABI MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ๐คฒ๐คฒ
Aliyu umar,i was born in ruggar-gabas area sokoto state, yabo local government
24/11/2025
ya Allah muntuba๐๐๐ญ๐ญ๐ญ
ya Allah ka kubutar da yaran nan cikin amunci albarkar ANNABI MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ๐คฒ๐คฒ
24/11/2025
Masha Allah tijjani faraga
10/11/2025
Idan kanada ra'ayi to
Not financial advice
Always DYOR
CA๐
03/11/2025
Masha Allah
Nasiya sabon freezer yau alhamdulillah
MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Let's grow together follow for follow back to back
28/10/2025
TABBAS YAU WATA MAKOCIYA TA TAYIMUN KARA SOSAI,
dasafe tazo siyan kaya a shago sai yace oga ALI inada Miya mai kyau bara na kawo maka saboda Babu NEPA kada ta lalace, sai nayi godiya,
Wai ahse miyar dodon Kodi ce (snail ๐)
๐๐๐๐
gaskiya jama'a sai mun kula sosai wajen ma'amala da qabilun nan, saboda wata rana zasu iya bawa mutum naman (Kare ko aladai)
Allah ubangiji yakara tsare mana Imanin mu, Ameen ๐คฒ๐คฒ
27/10/2025
Are you still sleeping?
Wake up no sleep ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
Kokowa da wasan maza
27/10/2025
It's morning
Scanning.....
21/09/2025
GM traders
Hold your ASTER bag very tight ooo
I don tell una