11/06/2026
Champions of England, Arsenal Fc
Hausa sport news at your door step
11/06/2026
Champions of England, Arsenal Fc
Ku biyo mu domin samun Labarin wasanni...
30/08/2020
Arsenal ta lashe Community Shield Kungiyan ƙwallon Arsenal ta ci nasara akan Liverpool a wasan Community Shield wanda ake fara buɗe shafin wasanni a ingila. Arsenal 1-1 LiverpoolBugun Fenariti: Arsenal 5-4 Liverpool TAKAITACCE: • P…
30/08/2020
Na Yi Zaton Masu Garkuwa Ne S**a Kamani – Maguire. A Karon farko tun bayan da aka k**a dan wasan baya na Manchester united da laifin tada zaune tsaye da kuma yunkurin bayar da cin hanshi a kasar girka dan wasan ya bayyana cewa ‘yan sandan da …
30/08/2020
Ina Samun Sauki Daga Cutar Korona – Pogba A Karon farko tun bayan da aka bayyana cewa ya kamu da cutar korona, dan wasa Pogba ya bayyana cewa yana samun sauki sosai daga cutar duk da cewa ba yajin wasu alamu da suke nuni da cewa yana dauke…
28/08/2020
LIONEL MESSI NA BUQATAR NEYMAR A MANCHESTER CITY Rahotanni daga kasar Spain sun tabbatar da cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na Barcelona Lionel Messi yayi wata tattauna wa da Neymar ta sirri akan batun barin Messi kungiyar ta Barcelona. A…
28/08/2020
CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai. Shugaban UEFA, Aleksandr Ceferin, ya ce salon wasan zakarun turai ta Champions League kafa ɗaya wanda aka f…
28/08/2020
Messi Wai Ko Shi Ko Bartomeu Daya Zai Bar Barcelona. Abu ɗaya zai sa Messi ya tsaya a Barcelona, shi ne Bartomeu ya yi Murabus nan da nan, mai takaran shugabancin Barcelona ya faɗa. Barca kar ta fidda ran cewa ɗan wassan ƙwallon Argentina, Lional Mes…
26/08/2020
JOE HART: TOTTENHAM TA SHIRYA TA SAYE TSOHON MAI TSARON RAGAR KUNGIYAR KWALLON KAFA TA INGILA, MAN CITY DA KUMA BURNLEY. Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta shirya domin sayen tsohon mai tsoron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Man City da kuma Burnley wato Joe Hart.Mai tsaron raga Hart mai shekaru talatin da …
26/08/2020
KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA SOUTHAMPTON TA SAYE MAI TSARON GIDAN KUNGIYAR KWALLON ƘAFAN GHANA WATO SALISU. Kungiyar kwallon kafa ta Southampton ta saye mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Ghana wato Mohammed Salisu daga kungiyar kwallon kafa ta Real Valladolid akan kuɗi pan miliyan goma da dubu ɗa…