ASLAM MASOYANA DA MAKARANTANA DAFARKO INA GODEWA ALLAH DAYABAMU LAPIYAR, RUBOTA WANNAN PAGE MAITAKEN SO da KAUNA \ masoyana da makarantana baxan taba gajiyawa ba wajen yabo da kuma jinjina agareku,a bisa kulawar da nake samu daga gareku a koda yaushe ina fatan dorewar hakan,sannan ina rokon allah ubangiji ya dauwamar damu acikin amincinsa yakuma bamu cikakken tsari a cikin nasa tsarin,haka kuma kariyansa ta dauwama agaremu tare da dukkan bayinsa musulmai........ YA ALLAH rokona agareka kabani fahimta wacca zan fahimta da makarantana tun daga farkon robutawa har izuwa karshensa ...ALLAH ina kuma rokonka, ka kawas da idanuwan magauta a kaiana tare da masoyana. GAREKU MASOYA:- shin kokun san dacewa SO shine jarumin da har yanzu ba,a samu tamkarsaba a duniya .? Shin kokunsa da cewa SO babban al,amarine wanda yake rikitar da tunani ga duk wani mai tunani .? To idan ma bako saniba yakamata yau kosani acikin wannan PAGE MAI TAKEN SUNA SO DA KAUNA wanada narubota shine asana diyarku GAREKU MASOYA A farko ina fatankunsan da cewa :- SO shine gwarzon jarumin da yakan iya tilastawa mutum yin abinda baiyi niyya ba SO shine jarumin da yakan iya ingiza ga aikin tukuru ba tareda gajiyaba SO jarumine wanda duk karfika yakan iya mayar dakai raggo, haka kuma duk lalacinka yakan iya mayar dakai mai kuzari SO jarumine wanda yakan iya dimautar da nutsatstse ya dinga aiwatar da abubuwa cikin rashin nutsuwa SO jarumine wanda yakan iya ladabtar da firgutacce ya koma yana aiwatar da komai cikin kwanciyar hankali SO jarumine wanda babu ruwansa da mai hankali ko maras hankali SO abu ne mai matukar sanyaya zuciya da rayuwa haka kuma zapi ne mai matukar konar zuci da ruhi SO babu ruwansa da kyau ko muni haka kuma babu ruwansa da kudi ko mulki SO babu ruwansa da tsafta ko rashinta tsaftar tabbas wadannan 'yan takaitattun bayanai asun isa fahimtar daku cewar SO jarumine babba saidan karin bayani daxai kara xumuko yanxu shin masoya ko kunsanda cewa SO ba aganinsa a fili saidai aga alamominsa ? Sannan kunsan dalilin yasanya ba,a ganinsa a bayyane saida alamomin nasa?TO GA HUJJA DA DALILI sunan tafe
So da kauna
So da kauna arayuwar mazan yanxu kokoma matan yanxu
Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Onitsha?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Onitsha