Allah shine mafta

Allah shine mafta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Allah shine mafta, Sport & recreation, Soba.

๐Ÿคโœ”๏ธ ๐‘๐„๐€๐‹ ๐Œ๐€๐ƒ๐‘๐ˆ๐ƒโœ๐’ ๐๐„๐– ๐„๐‘๐€. ๐€ ๐‡๐ˆ๐’๐“๐Ž๐‘๐ˆ๐‚ ๐“๐‘๐€๐๐’๐…๐„๐‘ ๐–๐ˆ๐๐ƒ๐Ž๐– ๐…๐Ž๐‘ ๐…๐‹๐Ž๐‘๐„๐๐“๐ˆ๐๐Ž ๐๐„ฬ๐‘๐„๐™.๐Ÿ† ๐€ ๐‘๐„๐•๐Ž๐‹๐”๐“๐ˆ๐Ž๐ ๐Ž๐… ๐’๐ˆ๐†๐๐ˆ๐๐†๐’ ๐€๐๐ƒ ๐’๐€๐‹๐„๐’: ๐๐„๐€๐‘๐‹๐˜...
31/07/2026

๐Ÿคโœ”๏ธ ๐‘๐„๐€๐‹ ๐Œ๐€๐ƒ๐‘๐ˆ๐ƒโœ๐’ ๐๐„๐– ๐„๐‘๐€. ๐€ ๐‡๐ˆ๐’๐“๐Ž๐‘๐ˆ๐‚ ๐“๐‘๐€๐๐’๐…๐„๐‘ ๐–๐ˆ๐๐ƒ๐Ž๐– ๐…๐Ž๐‘ ๐…๐‹๐Ž๐‘๐„๐๐“๐ˆ๐๐Ž ๐๐„ฬ๐‘๐„๐™.

๐Ÿ† ๐€ ๐‘๐„๐•๐Ž๐‹๐”๐“๐ˆ๐Ž๐ ๐Ž๐… ๐’๐ˆ๐†๐๐ˆ๐๐†๐’ ๐€๐๐ƒ ๐’๐€๐‹๐„๐’: ๐๐„๐€๐‘๐‹๐˜ โ‚ฌ๐Ÿ‘๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Œ๐ˆ๐‹๐‹๐ˆ๐Ž๐ ๐ˆ๐๐•๐„๐’๐“๐„๐ƒ ๐€๐๐ƒ โ‚ฌ๐Ÿ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Œ๐ˆ๐‹๐‹๐ˆ๐Ž๐ ๐…๐‘๐Ž๐Œ ๐“๐‡๐„ ๐’๐€๐‹๐„ ๐Ž๐… ๐€๐‚๐€๐ƒ๐„๐Œ๐˜ ๐๐‹๐€๐˜๐„๐‘๐’.

๐–๐‡๐€๐“ ๐Ž๐“๐‡๐„๐‘ ๐‚๐‡๐€๐๐†๐„๐’ ๐–๐Ž๐”๐‹๐ƒ ๐˜๐Ž๐” ๐Œ๐€๐Š๐„ ๐€๐“ ๐‘๐„๐€๐‹ ๐Œ๐€๐ƒ๐‘๐ˆ๐ƒ ๐“๐‡๐ˆ๐’ ๐’๐”๐Œ๐Œ๐„๐‘ โ‰๏ธ

Mikel Merino ne ya ci Sifaniya ฦ™wallo ษ—aya yayin da ta doke Portugal 1-0 don kai wa zagayen kwata fainal na gasar Kofin ...
06/07/2026

Mikel Merino ne ya ci Sifaniya ฦ™wallo ษ—aya yayin da ta doke Portugal 1-0 don kai wa zagayen kwata fainal na gasar Kofin Duniya.

Hakan na nufin Cristiano Ronaldo ya buga wasansa na ฦ™arshe a gasar.

Urgent & Tragic: Fรปlani terrorist Militia have killed the District Head (Hakimi) in Bodinga, Sokoto, along with his son ...
06/07/2026

Urgent & Tragic: Fรปlani terrorist Militia have killed the District Head (Hakimi) in Bodinga, Sokoto, along with his son and four other Muslims.
04/07/2026

Cristiano Ronaldo Ya Sake Rubuta Tarihi a Kofin DuniyaFitaccen tauraron ฦ™asar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya sake kafa ...
03/07/2026

Cristiano Ronaldo Ya Sake Rubuta Tarihi a Kofin Duniya

Fitaccen tauraron ฦ™asar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya sake kafa wani sabon tarihi a gasar Kofin Duniya bayan zama ษ—an wasa mafi tsufa da ya taษ“a taka leda a matsayin ษ—an wasan fili a matakin wasannin fitar da gwanin (knockout stage).

Ronaldo ya cimma wannan tarihi yana da shekaru 41 da kwanaki 147, abin da ya ฦ™ara nuna yadda yake ci gaba da taka leda a babban mataki duk da shekarunsa.

Duk da cewa mafi yawan โ€˜yan wasa kan yi ritaya kafin kai wannan shekaru, Ronaldo na ci gaba da jagorantar Portugal tare da karya tarihin da ba kowa ne ke iya kaiwa ba.

Wannan sabon tarihi ya sake tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo na cikin fitattun โ€˜yan wasan da s**a fi tasiri a tarihin ฦ™wallon ฦ™afa, inda har yanzu yake ci gaba da rubuta sabbin tarihi a manyan gasa.

Cristiano Ronaldo ya zama ษ—an wasa mafi tsufa da ya taษ“a buga wasan zagayen fitar da gwanin a tarihin Kofin Duniya, yana da shekaru 41 da kwanaki 147.

France say dem dey reason to take equal measures afta Burkina Faso break diplomatic relations wit di kontri.Di French Fo...
03/07/2026

France say dem dey reason to take equal measures afta Burkina Faso break diplomatic relations wit di kontri.

Di French Foreign Affairs ministry for statement on Saturday call di decision "hostile and unfounded" and say e "show worrying drift wit Burkinabe govment."

Dis dey come afta Burkina Faso announce say dem don cut off diplomatic relations wit dia former colonial ruler.

Full tori: https://bbc.in/4oW45We

28/06/2026

TURKASHI:Na Janye Daga Yin Film House A Dorayi, Zan Mayar Da Shi Makaranta Ko Cibiyar Koyon Sana'o'i" โ€” Inji Abdurrazaq Sultan Dorayi

Daga Ayau News//Sadiya Yusuf

Abdurrazaq Sultan Dorayi ya sanar da cewa ya janye daga shirin amfani da ginin da ya yi a unguwar Dorayi a matsayin Film House.

Ya ce bayan cece-kuce da ya bazu a kafafen sada zumunta kan shirin, ya yanke shawarar mayar da ginin makaranta ko cibiyar koyon sana'o'i domin amfanin al'umma.

Menene Raayinku?

LIKE// SHARE & FOLLOW~ Ayau News

28/06/2026

Is Jude Bellingham ๐–๐Ž๐‘๐‹๐ƒ-๐‚๐‹๐€๐’๐’ ๐Ÿค”๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ

28/06/2026

Cristiano Ronaldo: "Mutane zasu iya son Messi, Maradona ko Pele kuma zan girmama hakan amma kace Cristiano ba shine ษ—an wasan da yafi kowa a duniya ba ฦ™aryane.
Ni ne cikakken ษ—an wasan ฦ™wallon ฦ™afa a duniya.

"Ni ne mafi kyawu a tarihin ฦ™wallon ฦ™afa. Har yanzu ban ga wanda yafi ni ba a tarihin ฦ™wallon ฦ™afa, kuma ina faษ—ar hakanne daga ษ“argon zuciyata.

"Abun da zaku kalla, ina iya zura ฦ™wallo da kai na, na ษ—auki bugun tazara na ci, na buga ฦ™wallo daga nesa na ci, walau da ฦ™afar dama ko ฦ™afar hagu."

โ€ข Fagen Wasanni

28/06/2026

Sheikh Rijiyar Lemu ya ce wajibi ne a binciki DPO a kashe malamar islamiyya a Kaduna โ€“ Duba jan hankalin da ya yi a sashen sharhi.

28/06/2026

Cristiano Ronaldo is ๐—ก๐—ข๐—ง on the same level as Messi, Maradona, Pele and R9 โŒ๏ธ๐Ÿค”

Address

Soba

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Allah shine mafta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share