Kaolack Compass

Kaolack Compass Your spiritual window to the heart of Kaolack. Sharing moments of dhikr, prayer, and spiritual gatherings from the center of Fayda. Peace, Guidance, & Devotion.

TIJANI CONNECT 🈸️Ina Ma'abota Haske Masu Shauqi Da Zauqin Karatun Littattafan HADHARA ?To, Mun Qara Samar Muku FAILA Wat...
06/10/2026

TIJANI CONNECT 🈸️

Ina Ma'abota Haske Masu Shauqi Da Zauqin Karatun Littattafan HADHARA ?
To, Mun Qara Samar Muku FAILA Wato APPLICATION Kuma OFFLINE Ne.

Kayan Haddacewa Da Karantawa Na Yau Da Kullum Kusan 60% An Tattare A Ciki.
A Yanzu Dai Guda Biyu Na Sani: FAYDA DIGITAL Da Kuma TIJANI CONNECT

FAYDA DIGITAL:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.app.faydadigital

TIJANI CONNECT:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.salmanul.zmi

Sauke Wannan APP Kusan DOLE Ne Koda Bance Ba.

Faidhatan Summa Faidhatan Bittawali
Kuyi Fatan Alkhairi Ga Wa'inda S**ayi Mana Wannan Namijin Qoqarin...🤲

Kaolack Compass

🚨🇮🇷 MAWAƘIN KASAR JAMHURIYAR MUSULUNCI IRAN AMIR TATALOO DA YA FUSKANCI HUKUNCIN KISA KAN TABA JANIBIN MA'AIKI Shahararr...
05/10/2026

🚨🇮🇷 MAWAƘIN KASAR JAMHURIYAR MUSULUNCI IRAN AMIR TATALOO DA YA FUSKANCI HUKUNCIN KISA KAN TABA JANIBIN MA'AIKI

Shahararren mawaƙi kuma rapper ɗan ƙasar Iran, Amir Hossein Maghsoudloo, wanda aka fi sani da Amir Tataloo, ya fuskanci hukuncin kisa daga wata kotu a Iran kan zargin cin mutuncin Annabi Muhammad ﷺ.

Rahotanni sun bayyana cewa an fara yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 5, amma daga baya wata kotu ta sake duba shari’ar tare da yanke masa hukuncin kisa kan zargin sabb al-nabi.

An ce hukuncin ya samu amincewar Kotun Ƙoli ta Iran, amma har yanzu ba a aiwatar da hukuncin ba, domin lauyoyinsa sun shigar da ƙara bisa Mataki na 477 domin neman sake duba hukuncin.

Tataloo kuma yana fuskantar wani hukuncin ɗaurin shekaru 10 kan wasu tuhume-tuhume da hukumomin Iran s**a bayyana da cewa suna da alaƙa da yada fasadi da munanan ɗabi'u.

📌 Shari’ar har yanzu tana cikin tsarin sake dubawa, don haka makomar hukuncin kisan ba ta ƙare ba.

Allah Ya tsare mutuncin Manzon Allah Muhammad ﷺ.

Alhamdulillah! Our Mother Sayyida Rahmatullah Niassé (RA) arrived in Lafia ahead of Nasarawa Diwani Night.Welcome, Mummy...
03/10/2026

Alhamdulillah! Our Mother Sayyida Rahmatullah Niassé (RA) arrived in Lafia ahead of Nasarawa Diwani Night.

Welcome, Mummy! 🧡💛

“Allah'n Da Ya Yi Waɗancan Kwanakin Da S**a Shuɗe, Shi Zai Yi Waɗannan. Ni Farin Ciki Na Allah  Ya Kai Ni Wajen Da Bani ...
01/10/2026

“Allah'n Da Ya Yi Waɗancan Kwanakin Da S**a Shuɗe, Shi Zai Yi Waɗannan. Ni Farin Ciki Na Allah Ya Kai Ni Wajen Da Bani Da Abokin Fira Sai Alƙur'āni Da Salātin Annabi ﷺ” ~Inji Maulana Sheikh Sani Khalipha Zaria 😢

Ya Rufe Duk Wata Ƙofa Da Damuwa Zata Dabaibaye Zuciyar Shi, Sannan Baya Yin Wata Magana Ko Motsi Da Zata Sa Mu Ji Damuwa A Kan Yanayin Halin Da Ya Tsinci Kan Shi. Irin Wannan Bawa'n Allah Ba Yanda Za'a Yi Allah Ya Bar Waɗanda S**a Zalumce Shi 😭

Allah Albarkar Alƙur'āni Da Salātin Annabi ﷺ 🤲😭
Kaolack Compass

Medfat Nasru-ilmi 10th Maolid Nabbiy Iyana Iba, Lagos State.Host by Al-Mukadam Muh. Taofeek Yunnus Agbaakin Konge Inyass...
01/10/2026

Medfat Nasru-ilmi 10th Maolid Nabbiy Iyana Iba, Lagos State.
Host by Al-Mukadam Muh. Taofeek Yunnus Agbaakin Konge Inyass.

Picture by: Omo Alubarika TV
Kaolack Compass

CIKI DA GASKIYA...Yadda Shugaban Ƙasar Senegal Ya Sauka Ƙasar Amurka Tare Da Matarsa Domin Halartar Taron Majalisar Ɗink...
22/09/2026

CIKI DA GASKIYA...

Yadda Shugaban Ƙasar Senegal Ya Sauka Ƙasar Amurka Tare Da Matarsa Domin Halartar Taron Majalisar Ɗinkin Duniya, Inda Aka Yi Masa Kyakkyawar Tarba

22/09/2026

Wallahi Har Cikin Raina Inaso Inji Ana Ambaton Muhammadu Rasulullah...💖

Alhamdulillah.Shehu Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani) visited Afrigold Mining Company Limited, Funtua, located behind ...
22/09/2026

Alhamdulillah.
Shehu Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani) visited Afrigold Mining Company Limited, Funtua, located behind A.A. Rano, Kwanar Jagwa, Funtua.
20/9/2026
Zawiyyar Sheikh Abubakar Alti Funtua daga garin bauchi state Kaolack Compass ゚viralシ Musa Ahlul Faidhati

Wannan fa ba anyine badon addiniba illa don aljihuAmma kadanne daga cikin aikin muslim-muslim🤣 Kaolack Compass          ...
22/09/2026

Wannan fa ba anyine badon addiniba illa don aljihu
Amma kadanne daga cikin aikin muslim-muslim🤣
Kaolack Compass

Address

No 15
Funtua
830101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaolack Compass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share