Kano Pillars Fans

Kano Pillars Fans

Share

this page Will keep updating you on latest football news about Kano pillars football club

02/09/2026

On Sunday

31/08/2026

😡🔥 WANNAN ALKALANCI YA BAR MU CIKIN TAKAICI!

Abin da ya faru yau a Ilorin tsakanin Kwara United 🆚 Kano Pillars ba abu ne da za mu yi shiru a kai ba!

An kara +5 minutes, amma aka bar wasan ya kai kusan minti 12 kafin a busa ƙarshe wasa! 😳

Tambayar mu ita ce: INA AKA SAMU WANNAN ƘARIN MINTUNA? 🤷‍♂️

Idan aka ce +5, me ya sa za a kai +12 alhali babu wani gagarumin jinkiri da ya cancanci ƙarin waɗannan mintunan?

⚽ Alkalin wasa ya kamata ya kasance mai adalci, ƙwarewa da bin ƙa’ida, ba wanda zai bar magoya baya suna jin an yi musu rashin adalci ba.

💔 A yau, ba sakamakon wasan kaɗai ya ɓata mana rai ba—salon alkalancin ne ya ƙara mana takaici.

KANO PILLARS FANS, ME KUKE CEWA GAME DA WANNAN ALKALANCI? 👀🔥

💚💛 SAI MASU GIDA! 💪🏽🔥

31/08/2026

What a gaol

31/08/2026

Moon

Photos from Kano Pillars Fans's post 31/08/2026
31/08/2026

Kwara

Photos from Kano Pillars Fans's post 30/08/2026

💪

Photos from Kano Pillars Fans's post 30/08/2026

Pillars

30/08/2026

R Ali

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Sharada Phase One
Kano