Wanan page zai dinga kawo muku duk Wani labari da ya shafi wasanni mussamman na kungiyar kwallon kafa ta real Madrid dama sauran kungiyoyi 🙏🙏🙏
Ganin yanda yan uwa mata ke kokarin fadar damuwowinsu privately ana ansamusu a wasu page din,muna gayyatar yan uwa maza ,suma su rubuto mana matsalar su ,zamu turawa yan uwa su basu sha warwari.
This page is a football academy page created to promote football development, training activities, young talents, and academy updates. We only share original and educational football content to support our community and inspire young players