12/05/2026
Indai Cancanta ake dubawa bansan wani dalili da zai hana Spain kiran Gerrad martin a world Cup ba
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barca Hausa, Sports Team, Kano.
Shafin magoya bayan Barcelona 🔵🔴
🤗| Sannunku da zuwa
🌎| Shafin Barca na farko a ƙasar Hausa
💙| Ƙungiyar da babu kamarta a duniya
📰| Don sahihan labarai
🏟️| Gidan ƴan amana
12/05/2026
Indai Cancanta ake dubawa bansan wani dalili da zai hana Spain kiran Gerrad martin a world Cup ba
12/05/2026
🔵🔴 | Home Jersey'n Barcelona na murnar lashe La Liga na 29, Tana Nan Available Ga Mai Buƙata Yayi Booking Zamu Turama Duk Inda Kake A Najeriya daga nan Kano In sha Allahu.
Riga da Dogon wando 10k
Zallan Riga 6k
WhatsApp Number ko kira:
09030106276
11/05/2026
Alejandro Balde a Instagram: Back2back! 💙❤️
11/05/2026
Ferran Torres a ya wallafa wannan hoton a Instagram! 😜
11/05/2026
“Ina zaune kawai sai na tuna yadda Bellingham ya baje a ƙasa kamar ya mutu don kawai a ba shi fanareti.” ~ Faisal Muh'd Sadauki 🤭😅
11/05/2026
🚨✅| SABON TARIHI: Magoya bayan ƙungiyar FC Barcelona kimanin mutane 750,000 ne s**a cika titunan Barcelona yau domin bikin faretin murnar lashe kofuna, Inda aka zarce adadin bara na mutane 670,000! 🤯🔥
Wannan ya sake nunawa duniya cewa Barça ba kulob bace kaɗa — Family ne, Rayuwa ne, Tarihi ne ❤️💙
VISÇA BARÇA! 💙❤️
11/05/2026
Lamine Yamal a Instagram! 🏆😎
11/05/2026
📲 Marcus Rashford a shafinsa na Instagram:
“Fiye da ƙungiya kawai, Wannan ahali ne! Zakarun La Liga na shekarar 2026 💙♥️”
11/05/2026
🚨🎙️| Szczseny: "Kafin a fara wasan kowa ya shirya tsaf domin El Clasico, Yayin da ni kuma nake ta dubawa in gani ko da gaske ne an yi wa David Raya faul!" 😁
Matsalar Data tazo ƙarshe! 👇👇👇👇
Ashe ko jiya Gavi yayiwa Vinicius Maganar ballon D'or 😭😭😂😂