Labaran Chelsea a Hausa

Directions

Labaran Chelsea a Hausa Mun bude wannan shafi ne domin kawo Labaran Chelsea da harshen Hausa.

🔵 | Sun nemi Chelsea ta rubuta a cikin takardu miliyan £80 kuɗin canja wuri Enzo Fernandez.Rahotanni da dama daga majiyo...
03/10/2026

🔵 | Sun nemi Chelsea ta rubuta a cikin takardu miliyan £80 kuɗin canja wuri Enzo Fernandez.

Rahotanni da dama daga majiyoyi na kusa da Chelsea sun nuna cewa Manchester City ta baiwa Blues £125 miliyan game sayen Enzo Fernandez.

A bayan fage City ta nemi Chelsea kan cewa ta rubuta kuɗin canja wuri a cikin littafinta miliyan £80, amma Chelsea taƙi amincewa.

Wannan shine ainihin dalilin da yasa aka yi jinkiri sosai wajan yarjejeniyar.


🔵 | Tuhuma daya da ke tabbatar da cewa Manchester City masu lefi ne.A shekarar 2021 Chelsea ta nuna sha'awar daukar Erli...
02/10/2026

🔵 | Tuhuma daya da ke tabbatar da cewa Manchester City masu lefi ne.

A shekarar 2021 Chelsea ta nuna sha'awar daukar Erling Haaland, kuma rahotanni sun nuna cewa Borussia Dortmund na neman kudi kusan fam miliyan 150 a kansa a Lokacin.

Sai kuma akaga Manchester City ta dauki Haaland kan kudi fam miliyan 51.2 kacal.

Wannan shine cinikin dan wasan da Man City ta mikawa kwamitin gudanarwar Primier league a takardu.

Amma kuma a boye ashe kudin da s**a sayi Haaland yakai kimanin miliyan 300!🤯


🚨🔵 | Wannan wata gaskiya ce, wacca babu wanda ya isa ya musa ko yace ba haka bane:👀"Chelsea ta fuskanci dukkan waɗannan ...
29/09/2026

🚨🔵 | Wannan wata gaskiya ce, wacca babu wanda ya isa ya musa ko yace ba haka bane:👀

"Chelsea ta fuskanci dukkan waɗannan ƙungiyoyin huɗu a daidai lokacin da kowacce ke kan kololuwar ganiyar ƙoƙarinta, kuma Chelsea ta lallasa kowacce daga cikin su huɗu!"🤓


🔵🔵 A cewar Di MaurizioKwantiragin Cesc Fabregas da ƙungiyar Como ya ƙunshi wani sashe na musamman na daukarsa a matsayin...
29/09/2026

🔵🔵 A cewar Di Maurizio

Kwantiragin Cesc Fabregas da ƙungiyar Como ya ƙunshi wani sashe na musamman na daukarsa a matsayin Coach ga ƙungiyoyi uku, wanda hakan zai ba su damar siyan sa kan Yuro miliyan 10.

• Arsenal
• Chelsea
• Barcelona

Wannan sashe zai sauƙaƙawa kowacce ƙungiya cikin uku ta sayi Fabregas a nan gaba kan kuɗin da ake buƙata.


Coach din tawagar kasar Belgium 🇧🇪 sai da yaga Lavia ya soma dan-gashi a cikin fili, sannan ya cire shi a minti 85 na wa...
28/09/2026

Coach din tawagar kasar Belgium 🇧🇪 sai da yaga Lavia ya soma dan-gashi a cikin fili, sannan ya cire shi a minti 85 na wasan.

Yana cire shi da minti Uku aka manna musu kwallo daya a zare.😅

Lavia dauri ne maganin bajewar kaya.

Belgium 0-1 France


Ana can ana fafatawa yanzu haka, wasa tsakanin Belgium 🇧🇪 da France 🇫🇷Lavia da Lacroix kowannensu ya fito cikin zubin sh...
28/09/2026

Ana can ana fafatawa yanzu haka, wasa tsakanin Belgium 🇧🇪 da France 🇫🇷

Lavia da Lacroix kowannensu ya fito cikin zubin sha dayan farko.

Allah ya kare mana su Injury.


Hakkin Chelsea na rabon gadon City, idan aka yanke musu hukuncin kwace kofunan da s**a dauka a baya.
27/09/2026

Hakkin Chelsea na rabon gadon City, idan aka yanke musu hukuncin kwace kofunan da s**a dauka a baya.


🔵 Mun manna musu daya mai ban haushi✌️Kwallo daya a zare🥳Nasara a filin wasa na gefan gada Stamford Bridge.Women’s Super...
27/09/2026

🔵 Mun manna musu daya mai ban haushi✌️

Kwallo daya a zare🥳

Nasara a filin wasa na gefan gada Stamford Bridge.

Women’s Super League [Primier league]


Yanzu ankusan tashi daga wasan, tsakanin Matan Chelsea da Matan Arsenal.Chelsea Women 🔵1-0🔴 Arsenal WomenGasar Primier t...
27/09/2026

Yanzu ankusan tashi daga wasan, tsakanin Matan Chelsea da Matan Arsenal.

Chelsea Women 🔵1-0🔴 Arsenal Women

Gasar Primier ta mata (Women’s Super League)

Ankusan tashi minti 75’

Let’s go Blue😉💙


🚨⚖️ | Ƙungiyoyin Premier League na shirin daukar matakin shari'a domin mayar da martani ga hukuncin da aka yankewa Man C...
26/09/2026

🚨⚖️ | Ƙungiyoyin Premier League na shirin daukar matakin shari'a domin mayar da martani ga hukuncin da aka yankewa Man City kan yawancin tuhume-tuhumen da s**a shafi karya dokokin kudi na gasar.

Kungiyoyi da dama sun dade suna daukar manyan lauyoyi domin tantance ko zasu iya bin diddigin karar, wasu kungiyoyi suna tattaunawa a tsakaninsu.

An sanarwa da TheAthleticFC cewa wannan lamari zai iya zama kai kara a Ƙungiyan ce, inda sauran Ƙungiyoyin Premier League s**a hada karfi domin neman diyya.

Wasu Ƙungiyoyi, misali, na iya yin karar cewa sun gaza samun tikitin shiga gasar Zakarun Turai sakamakon karya dokokin da Manchester City s**ayi, kuma suna iya tabbatar da cewa sun rasa kyautar tallafin da za’a iya basu a matsayin wani sakamako.

[Via: David_Ornstein]


Address

Kano
700001-713281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Chelsea a Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category